iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, wata bafalstiniya mai suna Sa’adiyyah Aqqad ta rubuta cikakken kur’ani mai tsarki wanda ya dauke ta tsawon shekaru uku.
Lambar Labari: 3481269    Ranar Watsawa : 2017/02/28